Barazana ga kokarin kawo karshen rashin tsaro a Najeriya
A rana ta farko ta yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasar Senegal da za a gudanar a ranar 26 ga watan Fabrairu, ƙungiyar 'yan adawa ta gudanar da gangamin siyasa.
Mutane da dama ne suka rasa rayukansu wasu kuma suka jikkata a zanga-zangar Abzinawan arewacin ƙasar Mali da suke neman 'yancin kan su.
Daga farkon gasar cin kofin kwallon kafar Afirka a shekara 1957 a kasar Sudan zuwa wasanin 2012 a kasashen Gabon da Equatorial Guinea, an shirya gasa 28
Ko da yake ƙasar Senegal ce ƙasa ɗaya ƙwal da ba ta taɓa fuskantar juyin mulkin soja a yammacin Afirka ba, amma fa a yanzu al'amura sun fara taɓarɓarewa sakamakon dagewar da shugaba Wade ke yi na ci gaba da mulki a ƙasar
Yan tawayen kungiyar FDLR suna ci gaba da tsorata mazauna kauyuka a dazuzzukan gabashin Kongo
Shin 'yan ta'addan Pakistan masu kai da komo tsakanin ƙasashe sun fara ya da zango ne a Afirka? Wannan dai shi ne ra'ayin jaridar Frankfurter Allgemeine Zeitung dangane da hare-haren Boko Haram
Hukumar kasa da kasa mai kula da yawan bude ido ta kiyasta kasashe da biranen da masu yawan bude ido su ka fi shawar ziyarta a duniya da kuma kudaden da ake samu ta wannan hanya.
Masana sun bayya cewa sauyin yanayi na haddasa matsalar yunwa a duniya, wanda dole a shawo kansa idan ana son kaucewa bala'in yunwa sakamakon ƙaracin ruwa da sauransu
Yadda yunwa ki ƙaruwa haka matsalar tsaro ke yawanta a duniya, kamar abinda ke faruwa ƙasashen Larabawa
Sabon salo na raya al'amuran noma a Najeriya da ba wa jama'a ƙwarin guiwar dashen itatuwa a yankunan karkara a arewaci da kudancin Najeriya
Shirye-shirye sun wuce ku? A nan kuna iya sauraren shirye-shiryen Hausa ta „Audio on demand“! Kuna iya tuntuɓarmu akan wannan adireshi: hausa@dw.de ko kuma ku aiko mana da gajeren saƙo akan wayarmu mai lamba: +49-173-7100428
Deutsche Welle na gabatar da kanta cikin sabuwar siga
Hanyoyin inganta rayuwarka
Shiri na al´adu, addinai da kuma zamantakewa tsakanin al´ummomi daban-daban a duniya baki ɗaya.
Shirye-shiryen sashen Hausa akan komfutarku ta hanyar RSS
Freedom Radio- Muryar Jama'a